Tuesday, July 31, 2012

Gabatarwa (2)



TARON JAMA’ATU NA 14/08/2009
A taron da aka yi ranaku biyu a dakin taro na Jama’atu Nasril Islam a Kaduna, a ranakun Juma’a da Asabar na 14/08/2009 da 15/04/2009 wanda Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’adu Abubakar ya Jagoranta, domin tattauna wasu muhimman abubuwa.
abubuwan da aka tattauna muhimmai guda biyu ne:
1.      maganar ganin watan azumi, saboda alokacin mako guda ya rage a dauki Azumin watan ramadan.
2.      sai kuma batun masu yin Tafsirai a watan azumi ana sawa a gidajen Rediyo, a yi masu nasiha  da su rinka fadar abin da Allah ya ce su  daina sa son zuciya suna sukan juna da kafirta Musulmi.
Allah ya saka ma shugaban taro da alhairi da sauran Sarakuna da malamai da manyan ma’aikata da sauran jama’ar da suka halarci wurin wannan taro da niyya mai kyau.
Sai dai a wurin wannan taro da aka fito da sakamako mai kyau, ko da shike ba a yi la’akari da batuncin da ake yi a tafsiran da ake sawa a gidajen rediyo na yau da kullum ba, na wadanda suke raye  da wadanda suka mutu.
Har ila yau da rubutaccen tafsirin Hausa, da na Larabci, na Malam Abubakar Gumi, wanda ya tara wadannan maganganu na batanci, wanda shi almajiran Malam Abubakar Gumi suke dubawa su fassara, su yi sharhi da abin da suke cira daga bakinsa a kullun.
Tare da cewa a wannan karon kamar an dauki tsattsauran mataki na yin gyara, amma sai tsawatarwar ta zamo kamar an kara ma tabo ruwa ne, don kuwa har sabbin masu batancin aka karo, suna cewa babu wanda ya isa ya hana su fadar abin da -wai- Allah ya ce.
Allah ya sani wasu wadanda ake sa tafsiransu a gidajen rediyo wadanda da ma ba a san su da batunci ba, sai dai kokarin kare kai, suna iyakacin kokarinsu a wurin tafsiransu, Allah ya kara ba su hakuri, don kuwa mun san sun yi shiru ne don martaba kiran da Mai alfarma Sarkin Musulmi da sauran sarakuna suka yi, da kuma kokarin da a ke yi a kullum don samun hadin kai a tsakanin musulmi, ba a Najeriya ba kawai a duk kasashen Musulmi na duniya don magance fitintunun da suka shama kowa kai wanda ake jinginawa ga Musulmi. Allah ya sauwake.
Amma ya kamata shuwagabanninmu su sani cewa magance rikici a tsakanin malamai a kasar nan ba abu ne mai sauki ba, don ya riga ya sami gindin zama a tsakanin al'umma, kuma wasu suna cin gajiyarsa, don haka ya zama dole mu dauko dan takaitaccen tarihinsa, da bayanin inda aka bi aka bibbirne shi a cikin wasu tafsirai kamar  "رد الأذهان" na Malam Abubakar Gumi, da sauran wasu littafai irin shi, don a tono shi a nuna ma Jama’a inda cutar take.
Kafin mu shiga cikin wannan tafsiri yana da kyau mu dan tabo tarihin wannan harka ta Wahabiyanci yanda ta shigo kasar nan, da kuma yanda Allah Madaukakin Sarki ya tsare kasarmu, daga irin abin da ya sami Al’ummar Musulmi a kasar Hijaz kafin a canza mata suna zuwa kasar Saudiya. 
halin zamantakewa A shekarar 1962 zuwa 1965
Dr. Ahmad Gumi ya taba fadi a wurin tafsirinsa na shekara ta 2006 cewa: “Mahaifinsa Malam Abubakar Gumi, shi da Firimiyar Jihar Arewa Mai Girma Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto sun hada hannu don kawo gyara a cikin Addinin Musuluci sai Kafirai suka kashe shi”.
Da ya ke Dr. Ahmad Gumi ya tabo tarihi, kuma ta yiwu labari aka ba shi, don lokacin yana karami, kuma harkar gwagwarmayar Musulunci daga baya ya kutsa kai a ciki da rana tsaka, kuma kasancewar almajiran mahaifinsa yawancinsu yara ne irinsa, kuma ga alama bai bi wadanda a ka yi abin da su ba don ya san gaskiyar al’amarin saboda fahimtar su ta addini ba daya ba ce.
Saboda haka sai muka ga tunda ga wata gaba ta samu ta neman gyara, wanda sai an san ciwo za a san maganinsa, sai muka ga ya dace mu gaya masa abin da bai sani ba, don kar mu shiga cikin fushin da Allah ya keyi da masu boye Ilimi, don ta haka za a gane tuni aka gama gudu, a yanzu zamiye a ke yi.
Ba za mu koma ga tarihin yanda aka kafa daular Wahabiyanci a kasar Hijaz ba, wanda a yanzu ake kiranta da suna kasar Saudiya, a zamanin Sarki Abdul-Aziz, wanda aka hallaka dubban musulmi musamman Ahlul-Baiti a garin Makka da Madina - bayin Allah wadanda aka zarge su da bauta ma kabarurrukan salihan bayi mun san Dr. Ahmad Gumi yana da wannan tarihi duk da a na boye shi a Saudiya ba su son a bayyana irin tabargazar da suka yi domin yada sharri ba shi da kyau a addinance.
Shi Malam Abubakar Gumi wanda yake da ra’ayin Wahabiyanci, a shekara ta 1962 aka nada shi Alkalin-alkalai na Jihar Arewa, shekara guda bayan da aka nada shi, ya ba  Firimiyar Jihar arewa Mai Martaba Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto shawara da a shirya taron malamai na Arewa don tattauna wasu matsaloli kamar yadda bayaninsa a wurin taron ya nuna.
An yi wannan taro na farko a Ranar 23/08/1963 wanda aka yi kwanaki uku ana yi, malaman da aka gayyato zuwa wurin wannan taro (47) ne amma malamai biyu ne kawai ba su sami halarta ba. Shugaban taro shine Wazirin Sokoto Shaykh Malam Junaidu, babban bako mai jawabi shine Firimiyan Jihar Arewa Alhaji Sir Ahmadu Bello Sardauna.
Abubuwan da aka tattauna a wurin taron sune: Maganar Hajji, Zakka, Sadaki, da Azumi, ga kadan daga jawabin Mai Martaba Sir Ahmadu Bello a wurin wannan taro inda yake cewa:
Bambancin darika, ko na Mazhaba ba zai hana mu taruwa wuri daya mu duba abin da zai kyautata addininmu ba, kamar yadda bai hana mu haduwa a masallatan Juma’a da sauran Masallatai ba, haka nan bai hana mu haduwa a sauran wurare na ma’amalar yau da kullum ba.
Ta haka ne Musulmi suka kange Addininsu daga sukan wasunsu, darikoki da Mazhabobi sun banbata da Juna, amma manufar su duka guda ce”.
Wannan wani yanki ne daga jawabin Alhaji Sir Ahmadu Bello Sardauna, Allah ya saka masa da alhairi, wannan jawabi yana nuna halin zamantakewar al’ummar Musulmi a shekara ta (1963) yadda ‘Yan darika da wadanda ba ‘yan darika ba suke zaune lafiya, suke yin sallah a Masallaci daya. A gaban Malam Abubakar Gumi aka yi wannan jawabi.
Amma sai ga shi a cikin shekaru biyu kacal al’amura sun canja, a taron malamai na biyu da aka yi a shekara ta 1965 wanda aka kira malamai (101) duk da shugaban taro wazirin Sokoto Shiekh Junaidu, Allah Ya gafarta masa, amin.
Ajandar taro magana ce a kan kabalu da Sadalu da kuma maganar darikoki, da maganar mayaudaran malamai, da masu tafsirin kur’ani da barna da maganar jahilan masu wa’azi, da maganar barin aiki da littafan malaman Sunna, da maganar tarbiyya batacciya da ta asali, da bincika malamai masu haddasa fitina.
Daga jin yanda ajandar taron ta koro; tana  nuna alfijir din Wahabiyanci ya fara kunno kai a kasar nan, don haka sai kiyayewan Allah don idan aka gwama ajandar da jawabin da Mai Martaba firimiyan Jihar Arewa Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto ya yi, za a gane tafiya ta fara sauyawa.
Zamu kawo kadan daga cikin abinda yace a wata doguwar huduba da yayi a Ranar Talata 15 ga watan Yuni 1965 wanda yayi dai dai da 14 ga watan Safar Hijira 1385, Jawabin wanda aka rubuta da hausa yana da sadara (152) ga kadan daga cikin wannan Jawabin wanda yafi tsorata Mahalarta wannan taro:

Malik bin Anas ya ce: Ya halasta a kashe Sulusi watau Kashi daya daga uku na Jama’a masu fitina, domin kashi biyu su rayu cikin kwanciyar hankali.
Idan muka ji dokokin da aka fito da su a karshen taron, za a iya gane wadanda a ke zargi da kawo fitina a wannan lokacin, an dai kafa dokokin ne kamar haka:
-          an hana ko wane limamin da zai jagoranci Sallah, tare da jama’a yayi kablu, idan ya ki bari za a cire shi.
-          an hana Malamai kai ziyarce-ziyarce wajen muridan su, in suna son wani abu, sai muridai su tafi su iske su.
-          An hana tarbiyya wanda ake yin tawassuli wanda ya yi da wanda ya sa aka yi sun kafirta.
-          An hana yin tafsiri da wa’azi sai wanda aka jarraba shi ya ci jarabawa….
Abubuwa goma shadaya ne aka cimma matsaya a kansu na karshensu shine: Hana ginin Masallatai barkatai”. 


  JUYIN MULKIn soja na faroko a najeriya NA 1966
Bayan wadannan Dokoki da aka kafa sun fara aiki da wata shida, sai kasa ta fada cikin wata fitinar, wato juyin mulki na sojoji, wanda ta kai ga sanadiyyar rasuwar Firimiyar Jihar Arewa Sir Ahmadu Bello Sardauna a shekara ta 1966, Allah ya gafarta masa Amin. wannan juyin mulki ya jawo yakin (Biyafara) na kusan tsawon shekaru uku.
Wannan hali da kasa ta shiga sai ya kawar da hankali ga batun Sallar kablu da maganar Tarbiyya da maganar shayhunai masu kawo ziyara, sai aka mayar da hankali wajen neman hadin kan al’ummar Jihar Arewa, da na Jihar Yamma, ba tare da yin la’akari da wannan musulmi ne ko wannan ba musulmi ba.
Bayan an karkasa Gwamnatin Jihar Arewa zuwa Jihohi guda 5 an soke tsarin En’e-En’e wanda ya takaita ikon sarakuna a sha’anin mulki, sai ya zama ko wace jiha tana cin gashin kanta, tare da sarakunanta, wadanda aka canja masu suna zuwa Sarakunan Gargajiya, a maimakon Sarakunan Musulunci, amma Malam Abubakar Gumi, an barshi a matsyin Alkalin-Alkalan Jihohin Arewa.
Jama’atu Nasril Islam mai helkwata a garin Kaduna, wanda Firimiya Sir Ahmadu Bello Sardauna ya kafa a shekara ta 1961 Allah cikin ikonsa ya sa ba a ci gajiyarta ba, sai bayan rasuwarsa, inda ta zama ita ce cibiya guda daya tal da ta saura don hada kan al'ummar Musulmi na jihohin Arewa, a karkashin sarkin Musulmi Alhaji Sir Abubakar na uku, tare da sarakunan jihohin Arewa, da manyan malamai, da wasu daga cikin ma’aikatan Gwamnati masu sha’awar bayar da gudummuwa a harkokin musulunci.
Wannan kungiya wanda a cikin kudurorinta duk mai cewa: “Lailaha Illallahu, Muhammadur Rasulul Lahi” dan ta ne, ko wace irin mazhaba yake bi, ko wace irin darika yake yi, samun wannan kungiya ta Jama’atu ya samar da kyakkyawar fahimta tsakanin malamai da sarakuna, amma bai kawar da irin tsanar da ake yi wa almajiran Shayhu Ibrahim Kaulaha ba, sai da Gwamnatin tarayya a karkashin Janaral Yakubu Gawan a shekara ta 1968 ta tura wata tawaga ta musamman a karkashin jagorancin Malam Aminu Kano zuwa Kaulaha a kasar Senigal wurin Shayhu Ibrahim (R.A) don neman a yi wa Najeriya du’ai ta sami galaba a kan ‘yan tawaye a kawo karshen yakin Biyafara.
wannan ziyara ya haifar da sake kulla sabuwar alaka da Gwamnatin Gawan ta yi da Shayhu Ibrahim Kaulaha (R.A) kuma ya kawar da karan tsanar da ake sa wa almajiransa masu yin Sallar kablu a wancan lokacin, da ci gaba da kawo ziyarar shaihunnai da sharifai zuwa kasar nan wanda aka hana a shekara ta1965.
A sakamakon haka ne Shaykh Malam Ummaru Sanda limamin Sojoji a garin Kaduna daya daga cikin jamian gudanarwa na Jama’atu Nasril Islam ya rubuta wata makala a shekara ta (1968) mai dauke da taken: MATSAYIN kABLU DA SADALU A CIKIN AL-kUR’ANI DA SUNNAR MANZON ALLAH mai shafi (18) wanda aka rika bugawa a cikin Jaridar gaskiya ta fi Kwabo ta wannan shekarar, wannan jawabi na Malam Ummaru Sanda ta jawo mayar da martani daga malamai a jaridu da littafai, musamman saboda in da ya nuna yin sallar kablu ita ce sunnar da tafi shahara.
Tare da cewa wannan jawabi na Malam Ummaru Sanda ta kawar da kyamar da ake yin ma masu yin sallar kablu, sai dai kuma ta sanya an bude wani sabon shafin na shiga cikin darikar Tijjaniya ita kanta, domin a jawabin rufe muhawara, wanda Kanfanin buga jaridar Gaskiya ta fi Kwabo ta dauki alhakin kawo muhawarorin ta nuna cewa za ta rufe wannan muhawara da ra’ayin Malam Abubakar Gumi ne a matsayinsa na Alkalin-Alkalan Jihohin Arewa.
A jawabinsa wanda aka buga  a shafi na (9) na jaridar Gaskiya ta fi Kwabo ta ranar Litinin (4) ga watan Oktoba, 1971, mai dauke da taken: kabalu da sadalu ko wannen su yana da asalinsa.
Bayan ya fadi hujjojinsa a game da kabalu da sadalu, sai a karken jawabin ya jawo hankalin wasu jama’a da cewa:
Mai sharia Malam Bashir Sambo - Allah ya gafarta masa amin - ya fada a wata hira da Jaridar Gaskiya ta fi Kwabo ta yi da shi a ranar 22/08/2005 a shafi na 12 da 13 a fira ta 4 game da farkon rikicin darika da Malam Abubakar  Gumi, ya nuna cewa yana tare da Malam Gumi a Jama’atu Nasril Islam tun a shekara ta (1968) ga abin da ya ce ya fara jawo rikicin:
To ka san yadda abubuwa suka faro tun asali, mutane ba su gane ba, lokacin da shi Sheikh Gumi ya ke Grand Kadi ya samu dama ta yin wa’azi da sauransu, ya nemi ya yi amfani da fahimtarsa, rigimar da aka fara yi ita ce, lokacin da yake wa’azi a masallacin Sarkin Musulmi Bello, inda ya yi maganar Jauharatul Kamali yace Surguduballe ce, musamman kan wata kalma “ASkAM” wannan shi ne farko farin rikicin da ya fito
Wannan shi ne jawabin Malam Bashir Sambo, idan an duba jaridar ta shekarar 1968 za a ga inda Malam Abubakar Gumi ya ke cewa da za a canja wannan kalmar a ce"صراطك تم المستقيم" da babu aibi a karanta wannan salati a cikin wazifa.
Sai dai malamai sun maida masa da martani game da wannan kalma ta"الأسقم" daga cikin wadanda suka mayar da martani akwai Shaykh Malam Atiku Kano wanda ya rubuta littafi mai suna:
 "تنبيه النبهاء ليلاً يغتروا بأقوال السفهاء".
Wanda ya kulle kofar muhawara game da wannan kalma ta "الأسقم" shine shayhin Malamin Larabci a Jami’ar Bayaro ta Kano prof. Aliyu Na’ibi Suwaid, a inda ya rubuta Littafi mai suna:
"تعليق لغوي على كلمة الأسقم الواردة في الصلاة المعروفة بجوهرة الكمال"
            Jawabin da ya yi a wannan dan karamin littafi wanda a ka buga a shekara ta 1977 wanda ya yi daidai da (1409) Hijiriyya ya rufe bakin Malam Abubakar Gumi, bai sake magana a kan wannan kalmar ba, tare da cewa bai kawo karshen rigimar ba, don manufar shi a koma ne gaba daya, a rungumi akidar Wahabiyanci a wannan kasa wanda aka so a baya a yi amfani da Mai Martaba Firimayar Jihar Arewa don yada ta.
            A shekara ta (1970) Malam Abubakar Gumi ya wallafa wani littafi mai suna: "العقيدة الصحيحة" daga sunan da aka sanya ma wannan littafi za a fahimci cewa; a na shirin kawo ma al'ummar Musulmin kasar nan wata sabuwar fahimta ce game da Ilimin Tauhidi sabanin ta Imamul Ash’ari wanda su ka rayu a kanta wanda ita ce mafi yawan kasashen Musulmi su ke kai, in banda kasar Saudiya dmai bin sabuwar akida ta dan Abdul-Wahabd.
Sai dai wannan littafi wanda a ka so ya zama abin yin aiki da shi a Makarantun Zaure da na Nizamiya Allah bai sa ya sami karbuwa ba, domin hatta a wurin almajiran malamin littafin na shan suka saboda dalilai masu dama.
Har ila yau malamai da yawa sun kalubalanci wannan littafi saboda dinbin kurakuran da ya taras a ciki, a maimakon akidar da littafin ya kunsa ya zama sahihi, sai ya zama fasidi, kamar yadda Shaykh Malam Sani Kafanga ya rubuta wani littafi don yin raddi ga wannan littafin ya fada : "المنح الحميدة في الرد على فاسدة العقيدة" mai son karin bayani sai ya nemi wadannan littafai guda biyu da na Malam Abubakar Gumi da na Shaykh Malam Sani Kafinga, Allah ya gafarta masa, amin.
            Malam Abubakar Gumi a kokarinsa na tabbatarda Wahabiyanci da shafe darikar Tijjaniya a doron kasa, a shekara (1973) a wurin Karatunsa an yi masa tambaya game da karanta Salatil Fatihi sai ya karanta sannan yace: "Wannan salatin Annabina lafuzzanta masu kyawuna, sai dai cewa da a ke yi an yi ma Ahmadul Bakariy wahayinta shi dai ak kahirci, da kuma cewa karanta ta yahi karanta Al-kur’ani, ku duba cikin littafin Jawahirul Ma’ani”.
            Da farko kamar yanda muka fadi a baya Malamin ya fara ne da kalmar (Al-askam) ta cikin (Jauharatul Kamali) inda ya yi gyara ya ce da za a ce"صراطك المستقيم" da yafi, a lokacin (Salatil Fatihi) bai ce ga aibin ta ba sai anan, shima anan ba cewa a ka yi karanta ta yana da aibi ba, imma da shi ba a riga an gano ba a lokacin.
            To, amma duk da haka wannan jawabin na sa, ya jawo ka-ce na-ce da shi Malamin, har da wadanda ba ‘yan darikar ba abokan aikinsa a Jama’atu Nasril Islam, kamar mai shari’a Malam Bashir Sambo, wanda ya fadi a wata hira da Jaridar Gaskiya ta fi Kwabo ta yi da shi ta ranar 24/08/2005 a shafi na (13) a inda yace:
Na taba daukar Jawahirul Ma’ani na tafi wajen Malam Gumi lokacin da ake rigimar Salatul Fatihi” ko saukakkiya ce ko kuma wanda ya karanta ta yana da lada kaza.
            Na nuna masa wani shafi da aka yi bayanin falalarta, wanda  a karshen falalar sai aka ce, mai yiwuwa ne wani wanda ganewa ba ta ishe shi ba ya ce:  wannan salatin ita zai ta’allake mata, tun da ta fi kur’ani, ya ce ko da aka yi maganar falala, babu yadda za ayi salatil fatihi ta fi kur’ani, ba wani abin da ya fi kur’ani, a cikin littafin a ka fadi haka..”
Ya ci gaba yana tambayar Malam Abubakar Gumi da cewa: me ya sa ba a karanta komai har karshe don mutane su amfana?”
Wannan ita ce magana ta adalci, daga bakin malami adali mai shari’a Malam Bashir Sambo Allah ya yi masa gafara, hirar da a ka yi da shi ta na da tsawo, sai dai kawai a nemi jaridan har ya kawo masa misali da yanda ya ke yawan son a karanta (Salatun Tunajjina) alhali duk jirgi daya ya kwaso su da Salatil Fatihi, har ma Salatil Fatihi ta dara don an san wanda aka ruwaito daga gareshi.
CIRE MALAM GUMI A ALKALIN ALKALAI  A shekara ta 1975
Sauke Malam Abubakar Gumi a Matsayin Alkalin Alkalai na Jahohin Arewa a shekarata (1975)ya sa ya rasa wata dama da ya ke da ita ta fadar abin da ya ke so, ba tare da jin komi ba, saboda kariya da yake da ita ta huskan jami’an tsaro. da kuma alkalai da su ke karkashinsa, saboda haka sai ya yi kokarin samar da wata kungiya ta ‘yan bangarsa a shekare ta (1976), shi da kansa Malam Abubakar  ya taba gaya ma wani babban mai sarauta, da ya tambaye shi dalilin kafa kungiyar Izala, sai ya gaya masa cewa ya sa an kafata ne don ta rika bashi kariya saboda ya ga ‘yan darika suna barazanar hallaka shi.
Babu shakka wannan kungiya ta Izala ta bayar da kariya ga Malam Abubakar Gumi ta wajen yada Akidar Wahabiyanci a wannan kasa, don ta fito da karfinta, ba ta shakkar fadar duk abin da ta ga dama.  Misali a wurin wani taro da Jama’atu Nasril Islam ta kira a shekara ta (1977) Alhaji Bala Sirajo daya daga cikin jagororin kungiyar Izala na hannun dammar Malam Abubakar Gumi ya tashi a taron jama’a ya wanke wa sarakunar da suka halarci taron hannu a ka, babu bakar maganar da bai fada masu ba, wanda ya tayar da hankulansu, amma a karshe sai a ka tsayar da shawarar cewa a jawo su ne, don a tafi tare da su a cikin harkokin Jama’atu, wanda ya kara masu karfin guiwa, sarakuna suka shiga jin tsoransu.
__________________________________________
za mu tashi a
DUBA YANDA ZA A SAMI MATSAYA A 1977/ 78


 
 

43 comments:

  1. Enter your comment...godiya mike syyd

    ReplyDelete
  2. Tevida stronger orgasm. It uses a dual combo system that offers excellent results for men with ED. This supplement for men has found that the combination of zinc with other ingredients provides surprising
    https://www.supplementsforfitness.com/tevida/

    ReplyDelete
  3. Tevida Over and above the physical advantage, testosterone cypionate also gives users a tremendous mental oomph. It increases aggression and enhances dominant behavior. This results in an increase in confidence and explains the competitive ‘edge’ that users often experience when they are on testosterone cypionate.


    https://fitose.com/tevida-testosterone-booster/

    ReplyDelete
  4. Slim Quick Keto Caffeine is a diuretic, and will actually pull the water from your body. This is extremely bad when it comes to your body operating at top efficiency while you're exercising. Believe me, you will feel the difference! I will treat myself to the occasional energy drink in replacement of my afternoon snack mentioned in Phase I. However, your journey towards a healthy weight loss and quick weight loss will be an unpleasant one with too much caffeine intake.



    https://fitose.com/slim-quick-keto/

    ReplyDelete
  5. Mira essence cream TrueScience Anti Aging Cream applies cutting-edge Science to battle aging externally and contains Protandim ingredients to prevent cell damage internally. Anti-aging creams gives beautiful and smooth tone skin, diminishes the appearance of fine lines & wrinkles and provides a vibrant glowing appearance.


    https://fitose.com/mira-essence-cream-canada/

    ReplyDelete
  6. Keto burn xtreme review redness and pain. Occasionally, the skin may even breakdown, bleed and become infected. With proper documentation, many insurance companies recognize this problem and provide full coverage from surgical removal through a tummy tuck or abdominoplasty. The abdominoplasty will solely remove the excess skin from your stomach which is ideal for women following pregnancy.


    https://fitose.com/keto-burn-xtreme/

    ReplyDelete
  7. Keto 180 Shark Tank defines personal characteristics of health merchandise.Keto 180 is a 100% pure weight loss product which Diminishing stored fats and calories from the bodies

    http://keto180.over-blog.com/

    https://www.pinterest.com/keto180/

    ReplyDelete


  8. Pinterest

    Instagram

    Twitter/



    Different health products including skincare,weightloss,muscle and male enhancement.Supplements Book is supplying 100% original and accurate information at each moment of time around our site and merchandise, and the intent is to improve the usage of good and pure health supplement.
    http://supplementsbook.org

    http://supplementsbook.org/keto-ultra-burn/

    http://supplementsbook.org/keto-power-diet/

    https://sites.google.com/site/supplementsbookk/

    ReplyDelete
  9. Wellness Trials is a Health & Wellness Product We update our users with health tips and health products reviews. If you want to know any information about health o& Wellness Product (Side Effects & Benefits) Feel Free To ask Wellness Trials.

    http://www.wellnesstrials.com/

    https://www.wellnesstrials.com/legends-nutrition-keto-diet/

    https://www.pinterest.com/claimwellnesstrials/

    https://www.instagram.com/claimwellnesstrials/

    http://claimwellnesstrials.over-blog.com/

    https://works.bepress.com/wellness-trials2/

    ReplyDelete
  10. Keto SLIM Max; It is even said to be better than certain accepted aerobic exercises such as jogging, rowing, swimming, racquet sports, cycling, hiking, timed calisthenics, or any other exertion you may undertake to combine fitness and activity to breathe in more oxygen and have a conditioning effect on the heart and lungs for health conscious living.In 1999, the FDA authorized the link between soy protein and reduced risk of coronary heart disease to be used on food labels. Don't shy away from including soy milk in your diet out of a fear of soy — the University of Maryland Medical Center notes that soy foods are safe for most people.Piar jest taki, ze pomimo faktu, ze lekarze akademiccy, jezdza na staze za granice i zapieprzaja jak male samochodziki nawet za cene zycia rodzinnego co powoduje, ze mamy calkiem niezle programy i badania, w których mozna wziac udzial bezplatnie - to ludzie szukaja jakis medycznych czarodziejów z USA za setki tysiecy zlotych.Protected health information PHI, also referred to as personal health information, generally refers to demographic information, medical histories, test and laboratory results, mental health conditions, insurance information, and other data that a healthcare professional collects to identify an individual and determine appropriate care.The consistent lack of fresh and nutritious food will surely suffer the physical body, and as well, the emotional and intellectual parts in turn, will reduce our time. If employers and health plans participating in the study had paid hospitals using Medicare's payment formulas, total payments over the 2015-2017 period would have been reduced by $7 billion—a decline of more than 50%.
    http://www.garciniamarket.com/keto-slim-max/

    ReplyDelete
  11. Keto SLIM Max; His cholesterol and blood pressure are now within a healthy range. As recently as 2008, a federal advisory panel overseeing Medicare spending found that the government's data collection was limited to counting hospice patients and figuring out how long they received the service. The next day, doctors implanted several stents, or tiny wire mesh tubes, to prop open his arteries to restore blood flow and reduce the risk of another heart attack. This may be due to the fiber content in the bean, which has been shown to help improve blood sugar and lower cholesterol, decreasing risk of chronic illnesses such as diabetes and heart disease.With sexual and reproductive health budgets constantly under the threat of being slashed, it's time to start collectively incorporating new, social media, mobile technology and pop culture into traditional in-person sex education as a credible means to guide digital natives into healthy sexual maturity. For example, by negotiating drug prices directly with pharmaceutical companies negotiating standard fees with the medical profession, or reducing unnecessary health care costs. Like many seniors, she was completely dependent on Medicare to pay her medical bills.People who include more low-glycemic foods in their diet have lower rates of diabetes. The first proof-of-function findings, published online today in the journal Science, solve a puzzle scientists have pondered for more than a century, says principal investigator Dr. Mak, Director of The Campbell Family Institute for Breast Cancer Research at the Princess Margaret Cancer Centre, University Health Network. One finding from that data was that older Manitobans' feelings of stress increased over the study period.
    http://www.garciniamarket.com/keto-slim-max/

    ReplyDelete
  12. Ultra Test XR A plant-based diet is great for the maintenance of blood sugar levels, which balance your energy and minimize energy dips common to those who eat lots of processed foods, meats, dairy and sugar-laden foods. Plant based foods are fiber rich allowing you to be more regular with your bowel movements resulting in a healthier colon. Prompted by the "very encouraging" results of the SUNSHINE clinical trial, the potential benefits of vitamin D supplementation in metastatic colorectal cancer will be evaluated in a larger clinical trial planned to open at several hundred sites across the United States later this year, said Kimmie Ng, MD, MPH, director of Clinical Research in Dana-Farber's Gastrointestinal Cancer Center, and corresponding author of the SUNSHINE study.
    http://www.garciniamarket.com/ultra-test-xr/

    ReplyDelete
  13. https://www.evensi.us/keto-pure-diet/313453668
    https://www.givology.org/~garciniamarket/blog/690660/
    https://www.quora.com/unanswered/What-are-the-magical-ingredients-of-Keto-Pure-Diet
    https://www.recipefy.com/en/user/156824/recipes/325680
    https://www.reddit.com/user/garciniamarket/comments/c0j00d/keto_pure_diet_reviews_shark_tank_pills_price/
    https://www.scoop.it/topic/garcinia-market/p/4108288905/2019/06/14/keto-pure-diet-reviews-shark-tank-pills-price-shocking-results-2019

    ReplyDelete
  14. Thanks for sharing your thoughts with us.. they are really scr888 casino malaysia download interesting.. I would like to swerve more from you.

    ReplyDelete
  15. I was searching for that post quick a long time... fortunately I found it on right time...Thanks again for slim supplement sharing

    ReplyDelete
  16. https://fitcareketo.wordpress.com/keto-burn-xtreme/
    http://www.memegen.com/meme/gzoiwk
    http://fitcareketo.over-blog.com/keto-burn-xtreme
    https://penzu.com/p/03aa6dc1

    ReplyDelete


  17. https://www.quora.com/unanswered/Keto-Burn-Xtreme-Get-rid-of-Belly-Fat
    https://www.givology.org/~fitcareketo/blog/694306/
    https://www.twitch.tv/events/RRJ3fyLiRgywU5MnYgwCeQ
    https://www.sportsblog.com/ketoburn-xtreme/keto-burn-xtreme-get-rid-of-belly-fat/

    ReplyDelete
  18. http://www.hiddenobjectgames24x7.com/2015/12/hidden4fun-sweet-taste-of-home.html?showComment=1562669311610#c5143142350212008731
    http://www.howtoptec.com/2016/08/copmo-best-responsive-blogger-template_17.html?showComment=1562669294722#c4646977579223942769
    http://www.krazykuehnerdays.com/2017/12/latest-addition-to-our-art-supplies.html?showComment=1562669343759#c6084783240787801958
    https://historyoftechnolife.blogspot.com/2017/11/7how-to-create-signature-in-gmail.html?showComment=1559630781850#c9148677231626298945
    https://acdc-abruzzo.blogspot.com/2015/08/acdc-back-in-usa.html?showComment=1562669914568#c5875330474666926434

    ReplyDelete
  19. Play 918 Kiss, Online Games, Sports kiss 918 and Online Live Casino Slots Games at One Gold 88 Malaysia. You can find all the best online games at One Gold 88 Live Today!. Enjoy the fun with our mobile game! Claim your Top up Bonus for 918 Kiss Malaysia today.

    ReplyDelete
  20. Rapid Tone Diet That'sThat is why we offerwe provide hundredslots oftons ofa whole lota whole bunch of free, professionally builtconstructed workoutexercise videosmovies, for everyfor each Fitness Health leveldegreestage and goalobjectiveaimpurpose. 15 16sixteen AerobicCardio exercisetrain, which improves cardiorespiratory fitnesshealth, involvesincludesentails movementmotion that increaseswill increase the heartthe gutsthe center ratepricefeecharge to improveto enhance the bodyphysique's oxygen consumption.
    https://fitcareketo.com/rapid-tone-diet/

    ReplyDelete
  21. aboutthemcat.org the say of symptom, then your liver destroy fat into suety acids notable as "ketones". The content down the Ketogenic diet is that, piddle your embody utilised to deplete fat instead of carbs, and you leave injury embody fat much and much. The ketogenic diet is also glorious for its umteen added benefits of same suppressing hurt, psychological boosting, may serve in controlling the blood dulcify indicator. Let's have a wait at what Rapid Fast Keto Boost price Speedy Keto Increment to helps.
    Click for more info>>>http://healthonway.com/rapid-fast-keto-boost/

    ReplyDelete
  22. Thenutritionsclinic This happens because of the way that the great microbes hold yeast arrangement under tight restraints. Besides, the far reaching utilization of anti-infection agents has restricted their capacity to battle against microscopic organisms. Regular use has enabled microorganisms to adjust to specific anti-infection agents, conceivably rendering them inadequate. Likewise, on the off chance that you are taking anti-toxins, it is critical to complete the whole course.
    https://thenutritionsclinic.com/

    ReplyDelete
  23. Massive Male Plus Weakened immune gadget guys with weakened immune systems are also vulnerable to yeast infections. A number of the symptoms of yeast contamination are as follows • itchiness and soreness at the top of penis. • discharge of a sticky white stuff. • redness of the penis or components of penis.
    https://thenutritionsclinic.com/massive-male-plus/

    ReplyDelete
  24. Ultraskillpills I assignment you to do the same. You'll have awful days regardless of things that you are enthusiastic about, however i inspire you to do not forget why you started out. I assignment you to search for the aim, look for the motive why whilst you are "within the trenches" in your mind. Recollect the why.
    https://ultraskillpills.com/

    ReplyDelete
  25. ketogenicpedia Well, even though there isn't always a remedy for male or lady sample baldness and after i say 'therapy', i imply a few component that may miraculously regrow a full head of hair in which previously lost there are indeed ways in which you may halt the balding process.
    https://ketogenicpedia.com/

    ReplyDelete
  26. Trim Pill Keto : Weight Loss is popular at Weight Loss Diet conventions and shows. That way we can locate Weight Lose Diet all in one place. Here's the magical remedy. Ketosis In Diet is neither here nor there. Although, you must pull your weight.

    Visit Here For More Info :- https://www.healthstrikes.com/trim-pill-keto/

    ReplyDelete
  27. Ketogenic Valley Keto : This is a circumstance where you do want to be cheap. Fitness is the only game in town. This will be substantiated by several other admirers. Are they afraid of fitness? We don't know where to start.

    https://www.fitnessclaims.com/ketogenic-valley-keto/
    https://www.fitnessclaims.com/

    ReplyDelete
  28. If you have got the time and the will and want to try and do additional than fancy your own backyard, try the natural resources your community has to supply. Health Even the foremost congested of urban cities has some "inexperienced area" for residents to relish. A walk through your local park or finding a cozy spot at a nearby state or national forest to relax is sure to help you achieve the calmness you are trying for.

    https://www.topbodyproducts.com/

    ReplyDelete
  29. Regarding your question, I think so. As far as the current industry is concerned, most of the MUT Coins purchased from malls are very secure. Of course, unfortunate things will happen, but chances are small. In fact, many players have their own online shopping malls.

    Regarding the online mall, I can recommend a sufficiently secure store for you if you need it. If you really cannot find a suitable place to buy, then GameMS should be very useful for you. I can confirm that this is a 100% safe store and you can buy it with confidence. Secondly, their customer service is very patient. Recommend to you. I wish you a happy game.At https://www.gamems.com/madden-20-coins

    ReplyDelete
  30. this blog post is sensational one to get a depth of knowledge i admire the writers creative release here an awesome one here
    Fitness "write for us"

    ReplyDelete
  31. Hello Friends My Name is Elijah Pellinger I am From United States I Want To Introduce You about My Website Many Health Related Products Are Available on our Website.Those Products are Beneficial for your Health You can Live your Lifestyle Healthier.

    https://fitness-trends.life/

    ReplyDelete
  32. Electrical Connections Ltd offers an extent of connection connectors and
    energy connections embellishments, serving the electrical business in Australia. Ask your hankering thing.

    ReplyDelete
  33. This is an extremely valuable fortune. Here we find the endless puzzler. I'm feeling delicate tonight when I need a rich arrangement. That was rare. Skin health management functioned admirably for me. It needs careful information on the topic. Nobody can anticipate what's to come. How could I oversee without skin health management? It would be hazardous second on the off chance that you care as this respects to healthy skin. This can be quite possibly the most troublesome alternate ways to persuade skin health management to be not as much as what it truly is.

    https://www.nutrahealthpro.com

    https://www.facebook.com/nutrahealthpro

    https://twitter.com/nutrahealthpro

    https://in.pinterest.com/nutrahealthpro1

    https://www.instagram.com/nutrahealthpro/

    ReplyDelete

  34. This isn't difficult to zero in on this. We as a whole conjecture of creative techniques to get Male Enhancement. It is a forgettable shock. I'm furious. There must be an arrangement in doing that. Male Enhancement is the distinction between progress and disappointment. What got me to this point?
    Read More - https://www.nutrahealthpro.com/pure-vigor-x/

    https://nutrahealthpro1.blogspot.com/2021/01/purevigorx.html

    https://sites.google.com/view/pure-vigor-x-review/home

    https://www.facebook.com/nutrahealthpro/posts/211865677319900

    https://twitter.com/nutrahealthpro/status/1354741854311378946

    https://in.pinterest.com/pin/596867756863817361

    https://www.instagram.com/p/CKlgxLdlJaB/


    ReplyDelete
  35. Your blogs further more each else volume is so entertaining further serviceable It appoints me befall retreat encore. buy YouTube Views

    ReplyDelete
  36. Positive site, where did you grow up with the information on that posting? I have read a few of the articles on your website now, and I like your style. buy Instagram followers

    ReplyDelete
  37. Thanks for share this post. The information shared is of top quality which has to get appreciated at all levels. Keep sharing more. buy real YouTube Views

    ReplyDelete
  38. v
    https://www.offernutra.com/vietnam/glucoactive/

    https://www.offernutra.com/egypt/steelovil/

    https://www.offernutra.com/iraq/glucopro-iq/

    https://www.offernutra.com/usa/bodycor-keto/

    https://www.offernutra.com/thailand/glolift/

    https://www.offernutra.com/thailand/efferin/

    ReplyDelete
  39. This is a question only I could answer. Each month the number of gentlepersons taken in by Keto Advanced Fat Burner continues to increase. I wonder why it took so long. While it's true that everyone has different tastes, you should be able to discover the best Keto Advanced Fat Burner by following the experiences of others. I wasn't given any opportunity to negotiate in respect to, Keto Advanced Fat Burner.


    Keto Advanced Fat Burner

    ReplyDelete
  40. There is a good chance Keto Advanced Fat Burner is just going to take off. I don't recall how often Keto Advanced Fat Burner came up and there were probably close to 100 Keto Advanced Fat Burner available this day. Keto Advanced Fat Burner is the greatest.



    Keto Advanced
    Keto Advanced Weight Loss

    ReplyDelete